<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yesu Mai Ceto 'Na Kiran Duk Ƴan Ekklesiyarsa LW251</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu Mai Ceto 'na kiran duk ƴan Ekklesiyarsa
 Shi ne Magabaci namu, dukanmu masu binsa,

[V2]
 KORUS
 Magabaci namu shi ne Ubangijinmu.
 Za mu yi masa biyayya cikin kowane abu.

[V3]
 2) Wanda ya za daga bisa, bisanmu duka ya ke.
 Kada mu bi nufin kanmu, sai mu bi nasa sosai,
 Korus

[V4]
 3) In muna aiki a gida ka can a gona mu ke,
 Kullum mu yi dukan kome cikin ikonsa kaɗai.
 Korus

[V5]
 4) Nan gaba, ni a gare ni, rai shi ne Yesu Kristi
 Har dukan k0wa ya gane Yesu ne Magabaci.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>251</hymn_number>
</song>